Jam'iyyar PDP
Babbar jam'iyyar adawar kasar, PDP za ta tantance yan takara 17 da ke fafutukar mallakar tikitin shugaban kasa na jam’iyyar gabannin zaben 2023 a ranar Juma'a.
Gwamna Nyesom Wike ya yi rabon N200m a Kaduna yayin da ‘Yan fansho ke kuka a jiharsa. Tsofaffin ma’aikata sun yi zanga-zanga a Fatakwal saboda rashin fansho.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammed, ya ce da ace Bola Tinubu jam'iyyar PDP ya baiwa gudummuwa da shi zata miƙa wa tikitin takara saboda ta san halaccin da yayi
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya bayyana cewa bai yarda da tsarin karba-karba ba a zaben shugaban kasa na 2023. Ya kuma ce Jonathan kadai zai janyewa.
Jam’iyyar PDP ta yi rashi a Majalisar Wakilai, ‘Dan Majalisar Tarayya ya mutu. An tabbatar da mutuwar ‘Dan majalisar na Akwa Ibom, Nse Bassey Ekpenyong a jiya.
Kakakin NEF ya yi karin haske a kan dambarwar da aka shiga game da takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, ya ce ba su san da maganar fito da ‘Yan takara ba.
Gwamnan jihar Bauchi, kuma ɗaya daga cikin yna takarra shugaban ƙasa, Bala Muhammed, ya ce ya dace Atiku ya janye ya bar masa takara a zaɓen 2023 dake tafe.
Wata kugiyar mai suna, Generational Powershift Forum, GPF, ta ja kunnen tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar akan surutai dangane da yiwuwar tsayar d
Manyan yan siyasa a jam’iyyun All Progressives Congress (APC) mai mulki da Peoples Democratic Party (PDP) mai adawa sun fara sauye-sauyen sheka gabannin 2023.
Jam'iyyar PDP
Samu kari