Jam'iyyar PDP
Majalisar amintattu na BOT ta dauki mataki domin sasanta rigimar da ke neman barkewa a PDP. Kwanan nan Atiku Abubakar da Gwamnoni za su sasanta da Nyesom Wike.
Jigon jam’iyyar APC, Alhaji Ali Maikano Matazu, wanda tsohon darakta ne na NNPC, ya nemi tikitin APC a mazabar Matazu/Musawa na majalisar wakilai amma ya sha ka
Gwamna Nyesom Wike na Jihar Rivers, wanda ya sha kaye hannun tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya saki magana mai daure kai a dandalin sada zumunta
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta tabbatar da cewa ta sa idon basira a zaben fidda gwani da ya samar da Mohammad Abacha a matsayin dan takarar gwam
Labarai na karya na yawo wai Dr. Iyorchia Ayu ya rasa kujerar shugaban PDP na kasa. Rade-radin na cewa bayan sauke Ayu, Amb. Umar Damagum ne ya maye gurbinsa.
Jam’iyyar PDP reshen jihar Borno a ranar Alhamis, 30 ga watan Yuni, ta dakatar da shugabanta, Alhaji Zannah Gadama, kan zarginsa da yiwa jam'iyyar zagon kasa.
Gwamnan jihar Adamawa na jam'iyyar PDP, Ahmadu Umaru Fintiri. ya zaɓi mace kuma shugaban jami'a a matsayin yar takararmatakiyar sa a zaɓen 2023 da ke tafe.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ta kaddamar da kwamitin yakin neman zabenta na gwamnan jihar Osun. Sai dai kuma yawancin gwamnoninta basu hallara ba.
Ga dukkan alamu tsugunne ba ta kare ba a PDP game da tsarin mulkin karba-karba, tsohon gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose, ya dawo da rikicin ɗanye a jam'iyyar.
Jam'iyyar PDP
Samu kari