Jam'iyyar PDP
Ifeanyi Okowa, gwamnan jihar Delta, ya karyata rahotannin da ke cewa ba shi da takardar sakamakon kammala karatun sakandare na WASC a shekarar da ya kammala.
Akalla mambobin jam'iyyar PDP 10 ne suka jikkata a garin Ologba da ke karamar hukumar Dekina ta jihar Kogi bayan wasu yan dabar siyasa sun farmaki taronsu.
Za a ji Hon. Hammantukur Yettusuri shi ne ke wakiltar yankin Atiku Abubakar kuma shugaban masu rinjaye a majalisa dokoki, dazu ya bada sanarwar cewa ya bi NNPP.
Shugaban jam’iyyar APC na shiyyar Ibadan a jihar Oyo, Alhaji Bashiru Ajibade, ya jagoranci daruruwan ‘ya’yan jam’iyyar APC zuwa jam’iyyar PDP, Leadership ta ruw
A kalla mutane 10 ne suka jikkata bayan wasu da ake zargin yan daba ne suka kai hari wurin taron matasan jam'iyyar PDP a Ologba a karamar hukumar Dekina, Jihar
Manyan jiga-jigan jam'iyyar APC a jihar Adamawa, sun sha alwashin yin aiki ba ji ba gani don ganin dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku bai kai labari ba.
Za a ji Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya bayyana sirrin gidansa, Tinubu ya nuna bai samun jayayya da mai dakinsa saboda sabanin addini a matsayinsa na Musulmi.
Shugaban riko na PDP Amb. Umar Damagun, wanda ya bayyana hakan a jiya, ya bukaci ‘yan Najeriya da su karbi katin zabe na dindindin (PVC), a matsayin wani mataki
'Yan kasuwa a Sokoto sun fice daga APC zuwa PDP saboda rashin cika alkawura da APC ta yi wa Kungiyar matasan ‘yan kasuwan jihar Sokoto da ke Arewa maso Yamma.
Jam'iyyar PDP
Samu kari