Jam'iyyar PDP
A watan Yuni, Peter Obi bai fadawa kowa zai bar jam’iyyar PDP ba. ‘Dan siyasar ya fahimci Atiku Abubakar ba zai yi da shi ba a 2023, sai ya nemawa kansa mafita.
Sulhu tsakanin Atiku Abubakar da su Gwamna Wike ya jagwalgwale, har ta kai Nyesom Wike ya gayyaci Gwamnan Legas domin kaddamar da wasu ayyuka da ya yi a jiya.
Gwamnan na Kaduna ya mayar da martani ne ga ikirarin da kakakin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar PDP a 2023, Daniel Bawala, ya yi a shafin Twitter.
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya yi martani kan yiwuwarsa na komawa jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP. El-Rufai yana martani ne kan ikirarin da kaka
Mai magana da yawun tawagar yakin neman zaben Atiku Abubakar, Bwala Daniel, ya yi hasashen abin da zai faru gabanin babban zaben 2023 mai zuwa nan ba da jimawa.
Wasu jiga-jigan jam'iyyar PDP hudu a masarautar Zuru ta jihar Kebbi tare da magoya bayansu sun sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki, rahoton Daily Sun.
Rahoton jaridar The Nation ya nuna cewa ganawar da Atiku Abubakar ya yi da gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ta gaza kawo wani sauyi a rikicin da ke tsakaninsu.
Kwanan nan sabani ya shiga tsakanin bangarorin PDP a yankin Ede a jihar Osun. Rikicin cikin gida ya turnkuke PDP, an hallaka wani ‘Dan Jam’iyya a wajen rigima,
Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ta jaddada cewa ta gamsu da kamun ludayin shugabanta na kasa Iyorchia Ayu, Premium Times ta rahoto. Sakataren watsa lab
Jam'iyyar PDP
Samu kari