Jam'iyyar PDP
Jihar Borno - Dan takarar gwamna a jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Borno, Alhaji Mohammed Jajari, ya soki gwamnatin jihar Borno a karkashin Gwamna Babagana Umar.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya bayyana Sanata Dino Melaye da kuma Dokta Daniel Bwala a matsayin masu magana da yawun tawagar.
Magoya bayan Rauf Olaniyan da aka tsige daga matsayin mataimakin gwamnan jihar Oyo, sun sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa jam'iyyar APC a Iseyin ta jihar.
A yau Laraba ne sakateriyar PDP ta cika makil da jama'a yayin da rikici ya barke a PDP kan tikitin takarar gwamna a jihar Delta a 2023 mai zuwa nan kusa...
An kuma, mai yiwuwa dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC mai mulki, Bola Ahmed Tinubu ya sake fuskantar koma baya a jirgin yakin neman zabensa a jihar.
Mohammad Sani Abacha ya fitar da jawabi bayan Jam’iyyarsu ta PDP ta bada sunan Sadiq Wali. Abacha ya nuna takarar Atiku Abubakar na iya samun kalubale a hanya.
Wani ‘Dan Jam’iyyar PDP ya samu tikitin zama ‘Dan takara a APC a 2023. Har yanzu rajistar AMA Abiodun da PDP tana nan, sai ya ke neman mulki jam’iyyar APC.
Nyesom Wike ya zauna da Gwamnonin PDP, ya sa sharadi kafin ya goyi bayan Atiku Abubakar. Gwamnoni masu-ci da tsofaffin Gwamnoni sun halarci wannan taro a jiya.
Shugaban karamar hukumar Tangaza, kuma makusancin gwamnan Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Isah Salihu Bashar Kalanjine tare da kansilolo 8 sun koma APC daga PDP.
Jam'iyyar PDP
Samu kari