Jam'iyyar PDP
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya nada Ibrahim Zango a matsayin babban sakatarensa, kamar yadda wasu rahotanni suka bayyana.
Dan takarar sanata a jam'iyyar APC a jihar Kogi, Oni Christopher Tosin da dimbin masoyansa sun sauya sheka zuwa jam'iyyar ADC, ya kuma bayyana dalilinsa na
Biyo bayan mutuwar Ifeanyi, dan shahararren mawakin nan Davido, jam'iyyar PDP a jihar Osun ta bayyana dakatar da dukkan wasu harkokinta na siyasa na tsawon mako
A Kaduna, za a ji yaba Fastoci ya jawo Hukuma ta laftawa Jam’iyyar APC tarar N1m .Muhammad Hafiz Bayero ya cire sani da sabo, ya laftawa Shugaban APC tara.
A wajen maidawa Dele Momodu martani, Nyesom Wike ya yi masa gorin shiga PDP. Gwamnan na jihar Ribas ya cigaba da ragargazar duk wanda ya ja da shi a jam’iyya.
Nyesom Wike ya rantsar da Hadiman da ya zaba saboda 2023, yayin da ake bikin rantsarwar, Gwamnan ya yi hasahen PDP za ta lashe kujeru, ban da shugaban kasa.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, yace shugaban PDP na ƙasa, Iyorchia Ayu, ya ƙi yarda ya sauka ne saboda tunanin PDP zata iya tara wasu kuɗaɗe nan gaba kadan.
Tawagar yaƙin neman zaɓen shugaban kasa na PDP ya ce tarukan da Atiku ke aiwatarwa a kasashen waje za su jawo muhimman abubuwa ga Najeriya idan ya ci zabe.
Maganar da Dr. Iyorchia Ayu ya yi na hana mutum tsayawa takara ya jawo masa suka daga CUPP. Imo Ugochinyere yana ganin shugaban jam’iyyar yana neman kashe PDP.
Jam'iyyar PDP
Samu kari