Jam'iyyar PDP
Yanzu muke samun labarin cewa, dan takarar shugaban kasa na PDP ya dawo gida Najeriya bayan da ya shafe kwanaki yana can a Landan. An fadi me ya kai Landan.
Kotun daukaka kara mai zama a babban birnin tarayya Abuja ta kori yar takarar majalisar tarayya ta PDP a mazabar Ado/Okpokwu/Ogbadibo, Aida Ogwuche, jihar Benue
Shugaban APC na kasa, Abdullahi Adamu ya kaddamar da yakin neman zaben APC a Benuwai, yana ganin sauya-shekar da Gwamna Samuel Ortom tamkar sace masu kuri'a ne.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party, PDP reshen jihar Gombe ta rasa wani babban jigonta inda ya koma jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) gabannin zabe.
Wani labari mai daukar hankali ya bayyana yadda wani dan majalisar wakilai ya umarci sojoji su lakadawa 'yan PDP duka tsiya a jihar Ondo. An bayyana ya faru.
Yakin neman zabe ya kankama a dukkanin sassan Najeriya. A jihar Oyo Accord Party ta smau tagomashin karin goyon baya daga mambobin APC, PDP da Labour Party.
Wasu jam’iyyun siyasar da ba su da karfi za su goyi bayan takarar Atiku Abubakar. Sakataren yada labaran PDP a Najeriya ya ce sun dauko irin salon Bola Tinubu.
Yayin da dan takarar gwamnan Katsina na PDP, Yakubu Lado, ke cigaba da yawon neman kuri'un al'umma ya gamu da goyon baya a kananan hukumomin Sandamu da Mai'Adua
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya ziyarci fitaccen gwamnan PDP a daidai lokacin da suka gaza sasanta banbancinsu da Atiku Abubakar.
Jam'iyyar PDP
Samu kari