Jam'iyyar PDP
Ɗan takarar sanatan jam'iyyar PDP na Enugu ta Gabas, Sanata Chimaroke Nnamani, ya bayyana cewa har yanzu shine sahihin ɗan takarar jam'iyyar a zaɓe mai zuwa.
Yayin da babban zaben 2023 ke kara matsowa wasu miyagun yan bindiga da suka saje da mahalarta taron kamfe, sun yi awon gaɓa da shugaban PDP na Ɗan Mahawayi.
Gwamnan jihar Benuwai bai damu Atiku Abubakar ya sha kasa ba, yana so Peter Obi ya zama shugaban kasa, Samuel Ortom ya ce babu komai domin ya fadi zaben Sanata.
Dan takarar gwamnan PDP ya tashi a tutar babu, kotu ta hana shi yin takara bayan da aka zauna zaman gano yadda aka yi zaben fidda gwanin gwamna a Akwa Ibom.
Jam'iyyar PDP mai mulki a jihar Akwa Ibom ta sanar da sallamar ɗan takararta na gwamna a zaben watan Maris, Michael Enyong, kan zargin bogin takardun karatu.
Gabannin babban zaben 2023, jam’iyyar APC na jan ragamar jihohi 21 a Najeriya, yayin da PDP mai adawa ke da jihohi 14. APGA kuma na da jiha guda daya kacal.
A yayin da zaɓen 2023 yake ƙara ƙaratowa, ƴan takara masu neman kujeru daban-daban sun rigamu gidan gaskiya. Rasuwar su ta sanya dole jam'iyyun su sake zaɓe.
A jiya ne jam’iyyar APC a Ribas tayi wa 'yan adawaraddi bayan Kwamitin yakin neman zaben na PDP ya ce Hon. Rotimi Chibuike Amaechi yana tare da Atiku Abubakar.
Tsohon karamin ministan shari’a kuma jigon PDP ya kuna yakinin cewa Atiku Abubakar zai samu kuri’u masu yawan gaske a arewa ta tsakiya a zaben shugaban kasa.
Jam'iyyar PDP
Samu kari