Jam'iyyar PDP
A ranar Asabar 18 ga watan Maris, 2023, al’ummar jihar Zamfara zasu darje su zabi wanda zai shugabance su a matsayin gwamna na tsawon shekaru hudu masu zuwa.
A zaɓen gwamnan jihar Bauchi, akwai manyan ƴan takara biyu, gwamna Bala Muhammad na inuwar jam'iyyar PDP da Sadique Baba Abubakar na inuwar jam'iyyar APC..
Muhimman abubuwan sani dangane da rayuwar manyan ƴan takarar gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum na jam'iyyar APC da Mohammed Ali Jajari na PDP.
Rahoton nan ya tattaro kusoshin PDP da suka bayyana goyon bayansu ga ‘yan takaran wasu jam’iyyun kamar su Gwamna Seyi Makinde, Okezie Ikpeazu, Ifeanyi Ugwuanyi
Wasu miyagu da ake kyautata zaton 'yan daban siyasa ne sun farmaki tawagar kamfen PDP a Ibadan ranar Alhamis, sun yi ajalin kansilan PDP, sauran sun tsira.
Mista John Asake, dan takarar gwamna na jam'iyyar Labour a Kaduna a zaben 2023 ya karyata cewa ya janye wa dan takarar jam'iyyar PDP, Isah Ashiru takararsa.
Ana zargin manyan PDP a Imo, Emeka Ihedioha, Ugochinyere Ikenga da Gerald Irona da kashe-kashe. PDP ta bukaci IC na ‘Yan Sanda ya tsige Kwamishinan 'Yan sanda.
Shugaban PDP ya bude baki, ya fadi dalilin Nyesom Wike na goyon bayan Bola Tinubu. Wike bai goyon bayan mutumin Arewa ya cigaba da rike kujerar Shugaban kasa.
Tsohon kakakin majalisar wakilan tarayya, Yakubu Dogara, ya ce a halin yanzun ba shi tare da kowace jam'iyya ba, kawai yana son takara ne bisa ra'ayin kansa.
Jam'iyyar PDP
Samu kari