Jam'iyyar PDP
Yayin da rage kwanaki kasa da 5 zaben gwamna a jihar Oyo, gwamna Seyi Makinde ga samu ƙarin babban goyon baya daga ɗan takarar gwamna a inuwar jam'iyyar SDP.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Gombe, ta zargi gwamnan jihar, Inuwa Yahaya da shirya yadda za ayi maguɗi a zaɓen gwamnan jihar dake tafe.
Jam'iyyar PDP ta maida martani bayan sauya shekar Sakataren jam'iyya da wasu jiga-jigai, kakakin jam'iyyar ya ce hakan ba zai hana su bacci cikin jin dadi ba.
Sakataren jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na ƙasa Samuel Anyanwu, ya zargi wasu ƙusoshin jam'iyyar da yiwa Atiku Abubakar zagon ƙasa a zaɓen sa ya wuce
Jigon jam'iyyar APC ya bayyana gaskiyar dalilin da yasa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC ya fito a matsayin wanda ya yi nasara a zaben shugaban kasa.
Yayin da ya rage kwanaki 5 gabanin zaben gwamna a Najeriya, Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa ya fara jiyo ƙanshin zarcewa kan kujerarsa a zaben ranar Asabar.
Hadimin dan takarar shugaban kasa a PDP ya bayyana yadda gwamnan jiahr Ribas ya yaudari abokan cakwakiyarsa a fannin da ya shafi siyasa a kasar nan a zabe.
Sikiru Olawale Ogundele, Shugaban PDP a jihar Ogun ya bayyana cewa jam’iyyun siyasa 10 sun hade da babbar jam’iyyar adawa don fatattakar APC mai mulki a jihar.
Gwamnan PDP Nyesom Wike ya sake jaddada adawarsa ga ‘yan Arewa, inda yace burinsu ya cika tunda dan Arewa bai lashe mulki ba a zaben bana da aka yi ranar 25.
Jam'iyyar PDP
Samu kari