Jam'iyyar PDP
Jigon Jam’iyyar LP ya tona dabarar da Bola Tinubu ya yi, ya hana PDP lashe zaben 2023. Sai da ta kai Tinubu ya tallafawa LP da kudi domin Peter Obi ya karya PDP
Ɗan majalisar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Imo, Hon. Jerry Alagbaoso, ya fice daga jam'iyyar zuwa jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Babbar jam’iyyar adawar Najeriya ta PDP ta rasa dan takararta na kujerar dan majalisar wakilai, manyan shugabanni da kuma dubbam magoya bayanta a jihar Ondo.
Wani jigo a jam'iyyar PDP ta jihar Ogun Ladi Adebutu ya shiga tsilla-tsilla biyo bayan zarginsa da jami'an 'yan sanda suke yi kan amfani da makudan kudade.
Ana kokarin ruguza takarar Bola Tinubu da Kashim Shettima a 2023. A ranar Juma’a Alkalan kotun koli za su zartar da hukuncin da zai kasance na karshe a shari’ar
Ladi Adebutu ya samu kan shi cikin matsala domin 'yan sanda su na bincike a kan shi. Jam’iyyar APC ta rubutawa ‘Yan sanda korafi cewa Adebutu ya saye kuri’u.
Ana ci gaba da shari'a tsakanin Peter Obi, Atiku Abubakar da Bola Tinubu a kotun zabe bayan kammala zaben shugaban kasa a Najeriya cikin watan Faburairun bana.
Janar Y. D Ahmed ya tabbatar da rashin ingancin takardar shaidar da Peter Mbah. Darekta Janar na NYSC ya yi wannan bayani lokacin da ake shirin rantsar da shi.
Dan takarar shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar ya bayyana cewa, zai kawo shaidu sama da 100 domin tabbatar da cewa Tinubu bai lashe zaben shugaban kasa ba.
Jam'iyyar PDP
Samu kari