Jam'iyyar PDP
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya yi zargin cewa gwamnatin jihar Zamfara ta tafka masa sata a gidajensa wajen ƙwato motocin da tace ya sace.
Tsohon dan takarar gwamnan jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Barista Ken Imansuangbon, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar Labour Party (LP) a jihar Edo.
Tsohon ɗan takarar gwamna kuma babban jigon siyasa a jihar Edo, Kenneth Imansuangbon, ya shiga jam'iyyar LP a hukumance bayan barin jam'iyyar PDP mai mulki.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana zuwa fadar shugaban ƙasa wurin Bola Ahmed Tinubu yanzu aka fara domin ba zai daina zuwa ba har sai ya cimma nasara.
Gwamnan jihar Benuwai, Hyacinth Alia ya ce babu abin Samuel Ortom ya bari sai bashin N180bn. Da ya je ofis, Ali bai samu mota ko daya da zai rika zuwa aiki ba.
‘Yan kungiyar G5 da suka yaki Atiku Abubakar a jam’iyyar PDP sun sa labule da Bola Tinubu. Mun kawo labarin makasudin kus-kus da sks yi da sabon shugaban kasa.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya ce tawagar G5 ta gana da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ne domin gaya masa halin da ake ciki da kuma manufar tawagar.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya sa labule da tawagar G5 wacce ta yaƙi ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar PDP, Atiku Abubakar, a fadarsa da ke Abuja.
Jam'iyyar PDP ta sanar da rushe shugabanninta na gudanarwa a jihohin Ebonyi da Ekiti. Kwamitin ayyuka na jam'iyyar ne ya fitar da sanarwar wacce aka wallafa a.
Jam'iyyar PDP
Samu kari