Jam'iyyar PDP
Rayuwar Sanata Samuel Anyanwu ta kasance ta sadaukar da kai ga aikin gwamnati, ci gaban al’umma, da neman sauyi mai kyau a jihar Imo da mazabarsa.
A zaben Kogi, ba manyan jam’iyyu irinsu APC da PDP kurum ake yi wa hangen nasara ba, akwai wasu manyan ‘yan takaran. Mun kawo bayanin 'yan takaran.
Zaɓen gwamnan jihar Kogi na ranar Asabar, 11 ga watan Nuwamba, ya sanya mamyan ƙabilu uku na jihar na kokawa wajen ganin sun samar da gwamnan jihar.
A wani zabe da Legit ta gudanar a shafin Twitter, akasarin wadanda suka amsa sun yi hasashen Athan Achonu na LP ne zai lashe zaben gwamnan jihar Imo.
Za a fahimci yadda kabilanci da rashin hadin-kai zai iya canza labarin takarar Gwamnan Kogi. Yahaya Bello ya zama Gwamna a lokacin da Abubuwar Audu ya rasu a 2015.
A gobe ne za a gudanar da zaben gwamna a jihar Imo da wasu jihohi biyu a Najeriya, hakan yasa muka tattaro muku wasu bayanai kan siyasar jihar Imo.
Gabannin zabukan ganoni a jihohin Kogi, Bayelsa da Imo, Apostle Ako Anthony ya yi hasashen cewa jam’iyyar APC mai mulki ce za ta lashe jihohi biyu.
Wani mai fashin baki kan al'amuran siyasa, Ofoegbu ya ce babu abin da zai dakatar da Uzodinma daga sake zama gwamnan jihar Imo. Uzodinma na neman tazarce.
Kotun daukaka kara da ke zamanta a jihar Legas ta yi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Enugu, ta tattabar da nasarar Gwamna Peter Mbah na PDP.
Jam'iyyar PDP
Samu kari