Jam'iyyar PDP
Dino Melaye, dan takarar gwamna a zaben gwamnan jihar Kogi ya yi alkawarin gina otal na alfarma a kan ruwa don jawo hankalin ma su zuba hannun jari.
Sanata Samuel Nnaemeka Anyanwu, ɗan takarar Gwamna a inuwar jam'iyyar PDP ya musanta rahoton da ke yawo cewa ya hakura da shiga takara a zaben gobe.
Bayan an yi nasara a kotu, PDP ta ce APC ta na yunkurin tsige mata Sanata daga Majalisa. Jam’iyyar PDP nuna akwai yunkurin soke nasarar Austin Akobundu a kan LP.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya isa jihar Kogi domin halartar ralin yakin neman zaben ɗan takarar gwamna a inuwar PDP, Melaye.
Kotun ɗaukaka kara ta sanya ranar Asabar domin sauraron karar da ɗan takarar APC ya shigar yana mai kalubalantar nasarar Gwamna Celeb Mutfwang na jam'iyar PDP.
Kotun daukaka kara ta mayar wa Honarabul Nuhu Akila na jam'iyyar PDP kujerarshi ta dan majalisar jihar Taraba a mazabar Lau, kotun ta rusa nasarar George na APC.
Bode George ya fito a mutum ya nunawa jam’iyyar PDP sanadiyyar rashin nasararta a zabukan da aka shirya a bana, dan siyasar ya bayyana abin da ya kashe PDP.
'Yan takara goma sha takwas ne za su fafata a zaben gwamnan jihar Kogi domin karbar mulki daga hannun Gwamna Yahaya Bello mai ci a watan Janairun 2024.
Gwamnan jihar Bayelsa mai ci a yanzu, Douye Diri, ya ce yana da tabbacin al'umar jihar Bayelsa za su sake zabensa karo na biyu a zaben jihar da ke zuwa.
Jam'iyyar PDP
Samu kari