Jam'iyyar PDP
Tsohon kakakin Majalisar jihar Bauchi, Abubakar Suleiman ya sake dawowa kan kujerarsa bayan nasara a zaben da aka gudanar a jiya Asabar 3 ga watan Faburairu.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta sanar da ifeoluwa Ehindero na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben Majalisar Tarayya ta Akoko a jihar Ondo.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta sanar da wanda ya yi nasara a zaben cike gurbi da aka gudanar a jihar Legas inda ta ce Laguda na APC shi ya lashe zaben.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya shawarci 'yan Najeriya da su gyara kuskuren da suka yi ta hanyar zaben jam'iyyar PDP, ko kuma su ci gaba da shan wahala.
Jam'iyyar PDP ta musanta korafin da wata kungiya ta aika wa Bola Ahmed Tinubu cewa ta haɗa kai da gwamna da nufin jirkita sakamakon zaben Guma 1 yau.
Yayin da ake ci gaba da zaben cike gurbi a Plateau, masu kada kuri'a sun tsare wani jami'an hukumar INEC kan rashin kawo isassun kayayyakin zabe a Jos.
Kungiyar CAN reshen jihar Taraba ta karyata jita-jitar cewa ta tilasta dan takarar jam'iyyar SDP janyewa dan takarar PDP a zaben da ake gudanarwa na cike gurbi.
Wani wakilin jam'iyyar PDP a jihar Kaduna, Yusuf Abubakar, ya zargi wasu jami'an tsaro da sa hannu a sayen kuri'u da ake yi a zaben cike gurbi da ke gudana a jihar.
Jam'iyyar PDP ta ƙasa ta amince da naɗin Toyese a matsayin sabon mataimakin shugaban jam'iyyar na ƙasa na shiyyar Kudu maso Yammacin Najeriya bayan rasuwar tsoho.
Jam'iyyar PDP
Samu kari