Jam'iyyar PDP
Majalisar dokokin jihar Edo ta ɗauki mataki kan wani ɗan majalisa ɗaya yayin da ta sahalewa Gwamna Godwin Obaseki ya karɓo bashin makudan kuɗi don yin ayyuka.
Tsohon mai magana da yawun dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Daniel Bwala, ya yi kus-kus a karo na biyu tare da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya caccaki dan takarar shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar kan rashin yi masa jaje bayan fashewar bam a Ibadan da ke jihar,
A ranar Litinin, 29 ga watan Janairu, Kotun Koli ta tanadi hukunci a ‘karar da Aisha Binani ta daukaka na neman a tsige Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa.
Philip Aivoji, shugaban jam’iyyar PDP reshen jjihar Legas da ‘yan bindiga suka sace ya shaki iskar ‘yanci bayan kwanaki hudu. 'Yan sandan Ogun sun tabbatar da hakan.
Jam'iyyar NNPP ta yi fatali da jita-jitar cewa su na shirin hadaka da sauran jam'iyyun adawa don tabbatar da sun kwace mullki a hannun jam'iyyar APC.
Wani babban jigo a jam'iyyar PDP, Richard Idowu, ya rasa ransa bayan an bindige shi har lahira a jihar Osun. Gwamna Adeleke ya umarci a gudanar da bincike.
Miyagun da suka yi garkuwa da shugaban jam'iyyar PDP na jihar Legas da wasu kusoshin jam'iyyar sun buƙaci a ba su N200m a matsayin kudin fansar sako su.
Rundunar yan sandan jihar Ogun, ta bayyana cewa wata mata, Bilkisu Kazeem, ta rasa ranta a musayar wuta tsakanin jami’anta da masu garkuwa da mutane a ranar Juma’a.
Jam'iyyar PDP
Samu kari