Jam'iyyar PDP
Gamayyar kungiyoyi masu goyon bayan jam'iyyar APC ta yi kira ga Atiku Abubakar, Peter Obi da sauran 'yan adawa su tsamo talakawan Najeriya daga talauci.
Tsohon mamban Majalisar jihar Ondo, Hon. Tomide Akinribido ya watsar da kashin jam’iyyar PDP tare da komawa APC mai mulkin jihar a jiya Juma'a 9 ga watan Faburairu.
Dan takarar gwamna na jam’iyyar NNPP a zaben 2023 a jihar Akwa Ibom, John Akpanudoedehe, ya ce zai iya komawa jam'iyyar APC ne kawai idan aka cika wasu sharudda.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya amince da ɗaukar malamai 5000 da jami'an ilimi 250 a jihar Osun, ya kuma fitar da makudan kuɗin gyaran aikin ruwan sha.
Wanda ya kafa kungiyar PDP New Generation, Abdullahi Audu Mahmoud, ya bayyana dalilin da ya sa ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa jam'iyyar APC.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Ogun na ranar 18, ga watan Maris 2023, Ladi Adebutu, ya samu beli bayan an gurfanar da shi a gaban kotu.
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta bukaci jam’iyyun adawa da su bar korafi kan halin da kasar ke ciki a yanzu inda ta bukaci su nemo mafita kan matsalar.
Jam'iyyar PDP ta sake yin magana kan halin da yan Najeriya suke ciki dangane da tsadar rayuwa da kuma yadda shugabannin APC suka wawure N20trn a kasar nan.
Dan takarar gwamnan jihar Ogun a jamiyyar PDP, Ladi Adebutu ya gurfana gaban a babbar Kotun Tarayya kan zargin badakalar makudan kudade da kuma sauran laifuka.
Jam'iyyar PDP
Samu kari