Jam'iyyar PDP
Akalla magoya bayan manyan jam'iyyu huɗu 6,000 sun tattara komatsansu sun sauya sheƙa zuwa All Progressive Congress APC a birnin tarayya Abuja ranar Alhamis.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya ki gaisawa da mataimakinsa, Philip Shaibu yayin taron rantsar da gwamnan Bayelsa, Diri Douye a birnin Yenagoa.
Wami tsohon dan majalisar wakilai wanda babaan jigo ne a jam'iyyar adawa ta PDP, Peter Ede, ya yi bankwana da jam'iyyar inda ya koma jam'iyyar APC a jihar Ebonyi.
Babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa PDP ta tabbatar da tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Wabara a matsayin shugaban kwamitin amintattu BoT na ƙasa.
Wasu ƙusoshin jam'iyyar PDP da Zenith Labour Party sun sauya sheƙa zuwa All Progressive Congress a jihar Ondo yayin da ake tunkarar zaben gwamnan jihar a 2024.
Sanata Bala Mohammed, Shugaban gwamnonin jam’iyyar PDP ya yi magana kan halin kunci da ake ciki a Najeriya inda ya ce za su samar da hanyar sauki.
Rahotanni sun bayyana cewa shugaban jam'iyyar PDP na jihar Ondo, Fatai Adams ya rigamu gidan gaskiya. Marigayin ya rasu ne da sanyin safiyar ranar Laraba.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Shugaba Bola Tinubu ta kalubalanci gwamnonin PDP da su fito su fadi gaskiya abin da suka da kudaden da suke samu.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya gargadi kafafen yada labarai da su daina kira Daniel Bwala a matsayin hadiminsa. Ya fadi dalilansa.
Jam'iyyar PDP
Samu kari