Jam'iyyar PDP
Manyan jam'iyyun siyasa a jihar Edo sun tsayar da 'yan takarar da za su fafata a zaben gwamnan jihar Edo, wanda zai gudana a watan Oktoban shekarar 2024.
‘Yan sanda sun gurfanar da wasu mutum biyu a gaban Babbar Kotu kan zargin hadin baki don sace kanin gwamnan Bayelsa, Douye Diri tun a watan Nuwambar 2023.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, ya ayyana kansa a matsayin ɗan takara na halak a inuwar PDP, ya buƙaci Ighodalo ya taho su haɗa karfi da karfe.
Wani labari da ya yadu a soshiyal midiya ya yi ikirarin cewa hukumar EFCC ta gano kimanin dala miliyan 800 a gidan tsohon gwamnan Abia Okezie Ikpeazu. An yi bincike.
Wata mata daga cikin deleget ta haihu lami lafiya a Otal ɗin da ake aje su gabanin zuwa kaɗa kuri'a a zaben fidda ɗan takarar gwamna na PDP a jihar Edo.
Attajirin ɗan kasuwa kuma lauya, Asue Ighodalo, ya samu nasarar zama ɗan takarar gwamnan jihar Edo karkashin inuwar Peoples Democratic Party (PDP).
Jagororin jam'iyyar PDP na shiyyar Kudu maso Gabashin Najeriya sun ayyana goyin bayansu ga Sunday Ideh-Okoye a matsayin wanda zai maye gurbin Anyanwu.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang ya aike da sakon ta'aziyya kan kisan da aka yi wa sakataren yada labarai na jam'iyyar APC a jihar. Ya ba jami'an tsaro umarni.
Tsohon jigo a jam'iyyar PDP, Deji Adeyanju, ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ba zai daina tsayawa takara ba.
Jam'iyyar PDP
Samu kari