Jam'iyyar PDP
Awanni bayan tsige Kwamared Philiph Shaibu, Gwamna Godwin Obaseki ya ɗauki ɗan shekara 37 a matsayin sabon mataimakin gwamnan jihar Edo ranar Litinin.
Majalisar dokokin jihar Edo ta tsige mataimakin gwamnan jihar Edo daga kan mukaminsa. An tsige Philip Shaibu ne kan wasu zarge-zarge da ake yi masa.
Siyasar Najeriya na nuna yadda za a yi Tinubu ya sake samun nasara a zaben da za a yi a 2027 duba da yadda wasu alamu ke nuna matsaloli masu yawa adawa.
An shiga firgici bayan mutane tara sun rasa rayukansu yayin karbar kyautar kayan salla a gidan Sanata kuma tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aliyu Wamakko.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Kaduna ta shawarci Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna da ya kafa kwamitin binciken tsohon gwamnan jihar, Nasiru El-Rufai.
An bukaci Jam’iyyar PDP ta hukunta Nyesom Wike da tsofaffin Gwamnonin Benuwai, Abia da Enugu. Har yanzu ba a da niyyar yafewa wadanda suka juyawa Atiku Abubakar baya
Tsohon gwamnan jihar Abia, Dakta Okezie Ikpeazu ya ƙaryata maganar cewa ya na shirin barin jami'yyar PDP tare da komawa APC da ake yaɗawa a kafofin sadarwa.
Gwamna Douye Diri na jihar Bayelsa ya ba da hutun yau Jumu'a, 5 ga watan Afrilu, 2024 domin bai wa ma'aikata damar komawa gida su kaɗa kuri'a a zaben Asabar.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Kwamared Philiph Shaibu, yana da ragowar dama ɗaya da zai kare kansa kan zargin da ake masa a gaban kwamitin bincike.
Jam'iyyar PDP
Samu kari