Kamfanin wutar lantarkin Najeriya
Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya FAAN, ta nemi afuwar fasinjoji sakamakon daukewar wutar lantarki a filin jirgin Murtala Muhammed da ke Lagas.
Kwamitin wutar lantarki ta majalisar wakila, ta turke ministan wutar lantarki, Abubakar Aliyu, inda ta dakatar da shi daga karanto labari ko kuma surutai marasa
Abuja - Hukumar lura da wutar lantarkin Najeriya NERC ta tabbatar da labarin cewa gwamnatin tarayya ta cire tallafin wutar lantarki kuma an kara kudin wuta.
Kamfanonin rarraba wutar lantarki a Najeriya sun bayyana dalilin da ya sa wuta ta dauke a fadin tarayya yau Litinin, 14 ga watan Maris, 2022. Mazauna Legas, Abu
Ministan Buhari ya kira taron gangawa domin shawo kan matsalar wutar lantarki da dumfaro kasar nan. Ya kira kamfanonin samar da wuta domin a samu mafita ga mats
Gwamnatin Najeriya ta bayyana shirinta na fara aikin tashar makamashin nukiliya, ta ce za ta fara aikin nan ba da dadewa ba. Ta hada kai da kasashen da za ayi.
Abuja - Karamin Ministan makamashin Najeriya, Goddy Jedy Agba, ya bayyanawa yan Najeriya cewa rashin wutan lantarki ya zama tarihi a kasar. Ministan ya bayyana
Hukumar rarraba wutar lantarki na Ibadan, IBDEC, ta ce Gwamnatin Jihar Oyo, ba bisa ka'ida ba, ta rufe mata ofisohinta saboda yanke wutar lantarki na Sakatariya
Yayin da 'yan Najeriya ke ci gaba da kuka kan yadda wutar lantarki ke kara lalacewa, gwamnati ta ce a yanzu an samu wata barakar iskar gas, wuta ta rage sosai.
Kamfanin wutar lantarkin Najeriya
Samu kari