Kamfanin wutar lantarkin Najeriya
Gwamnatin tarayya karkashin shugaba Muhammadu Buhari ta sanar da batun kara kudin mitar wutar lantarki masu layi daya da uku daga ranar 15 ga watan Nuwamba.
Rahoto daga jami'ar jihat Kaduna ya bayyana cewa jiya da daddare wata gobara ta cinye shagunan yan kasuwa a kasuwan cikin jami'a bayan kawo wutar lantarki.
Hukumar yan sanda a jihar Akwa Ibom sun damke wani Sarkin Gargajiya da wasu mutum biyu kan laifin sayar da taransfoma biyu masu nauyi 500KVA da aka bayar da sam
Ba tare da sanin jama'ar Najeriya ba, gwamnatin tarayya ta kara farashin wutan lantarkin da suke amfani da shi tun watar Satumba da kimanin alkaluma 2 cikin 100
NLC, Kungiyar Ma’aikatan Najeriya ta na yi wa Buhari barazana a kan karin kudin wuta. NLC ta ce Gwamnati za ta gani a kwaryarta idan ta tabbatar da karin kudin.
A jiya ne mu ka samu labari cewa hukumar NERC ta janye karin kudin wuta na mako biyu. Hukumar ta dauki wannan mataki ne a sakamakon zaman kwadago da Gwamnati.
Mun fahimci cewa Gwamnatin Buhari ta na shirin kara kudin wutar lantarki. Har ma jiya Ministan wuta ya fadawa Majalisa lokacin da za a kara farashin lantarki.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da wasiku biyu da ke bada umarni mabanbanta ga Marilyn Amobi, manajan daraktar Nigerian Bulk Electricity Trading Compan
Sale Mamman,ministan wutar lantarki, ya umarci Marilyn Amobi da ya zarce da hutunsa a matsayin manajan daraktan Nigerian Bulk Electricity Tradin Company (NBET).
Kamfanin wutar lantarkin Najeriya
Samu kari