Jihar Plateau
Shugaban gwamnonin Arewa, gwamnan jihar Plateau, Simon Bako Lalong, ya sallami ma'aikata sama da 532 a faɗin jiharsa bisa kama su da laifin bada bayanan ƙarya.
Wasu 'Yan bindiga da ba'a san ko su waye ba, sun yi awon gaba da wani ɗan majalisar dokokin jihar Nasarawa a kan hanyar sa ta zuwa birnin Jos, jihar Plateau.
Muƙaddashin Sufetan yan sanda na ƙasa, Usman Alƙali Baba, yace babu wani abun jin tsoro kan rahoton dake cewa yan Boko Haram zasu kai hari Abuja da Plateau.
Jami'ar Jos (UNIJOS) ts umarci ɗalibanta dake zaune a ɗakin kwanan cikin jami'ar d su gaggauta barin ɗakunan saboda rahoton tsaro da suka samu daga Yan sanda
'Yan sanda a jihar Filato sun yi nasarar kame wasu 'yan bindiga da suka addabi al'umma. Sun ceto mutane biyu daga hannun 'yan bindiga tare da kwato makamai.
An kashe wani ɗan fulani makiyayi yayin da yake kan hanyarsa ta kaiwa yagansa abinci a wurin da suke kiwo. Sannan an kashe shanun da yake kiwo guda 52 a Plateau
Tsohon Sanata Sati Gogwim na Filato ya rasu a ranar Talata bayan fama da rashin lafiya, wata majiya daga dangi ta ce. Nan ba da jimawa ba za yi jana'izarsa.
Dakarun sojoji, ƙarƙashin rundunar haɗin gwiwa ta Operation Safe Haven (OPSH) da ke aikin samar da zaman lafiya a sassan johohin Kaduna, Filato da Bauchi ta kam
'Yan bindiga sun kai hari gidan tsohon ministan wasanni na kasa, inda suka harbe jami'an tsaro da wani yaro. 'Yan sanda sun tabbatar da furuwar lamarin jiya Lar
Jihar Plateau
Samu kari