Jihar Plateau
Rundunar OPSH yayin kokarin ganin ta samar da zaman lafiya a jihar, wasu yankunan Jihar Kaduna da Jihar Bauchi ta samu nasarar halaka wasu masu garkuwa da mutan
Rundunar Operation Safe Haven dake aikin yaki da ta'addanci a arewa maso tsakiya sun bayyana samun nasarar bindige gawutattun masu garkuwa uku a jihar Filato.
Rahotanni sun bayyana cewa mutane sun shiga jeji domin nemo Sarkin su da yan bindiga suka sace a jihar Filato, kuma matakin da suka ɗauka ya haifar da nasara.
Wasu masu garkuwa da mutane sun sace sarkin gargajiya a wani yankin jihar Filato jim kadan bayan sace wani sarkin a yankin jihar. 'Yan sanda sun tabbatar da hak
Gwamnatin jihar Plateau za ta kashe kudi N100,000,000.00 don gyara gidan saukan bakin Simon Lalong yayinda gaba daya ma'aikatar al'adu da bude ido zata kashe.
Fusatattun matasa da ake zargin yan kabilar Irigwe ne sun afka fadar sarkin garin sun lalata kayayyaki sakamakon zarginsa da suke yi na rashin daukan matakin da
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gargadi bangarorin da ke fada da junansu a rikicin jihar Filato da su guji daukar doka a hannunsu da sunan ramuwar gayya.
Barkin Ladi - Jami'an Sojin rundunar operation safe haven (OPSH) da jami'an yan sanda a jihar Plateau sun ceto daliban kwalejin fasaha uku da yan bindiga suka.
Wata kotu mai zamanta a Kasuwan Nama cikin garin Jos ta datse igiyan auren wasu ma'aurata da suka shafe shekaru uku tare, a ranar Alhamis, The Nation ta ruwaito
Jihar Plateau
Samu kari