Jihar Plateau
Wata mahajjaciya daga jihar Filato, Hajiya Zainab ta nuna halin gaskiya da riƙon amana yayin aikin hajjin 2025, ta mayar da $5000 da ta tsinta ga mai su ɗan Rasha.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan 'yan bindiga a jihar Plateau. Sojojin sun hallaka wasu daga cikin 'yan bindigan bayan sun yi musu kwanton bauna.
Wasu mahara dauke da muggan makamai sun kai hari a jihar Plateau. Harin ya jawo sanadiyyar hallaka mutane wadanda ba su san hawa ba, ba su san sauka ba.
Sanata Gyang ya tabbatar da ficewa daga PDP a wata wasiƙa da ya aika wa shugaban jam'iyyar na mazaɓarsa, ya ce ya ɗauke tsawon shekaru yana ba da gudummawa.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun yi aika-aika a jihar Plateau. Miyagun sun hallaka wani malamin addinin Kirista bayan sun kai masa hari a gidansa.
Jam'iyyar APC ta sake kawo cikas ga jam'iyyar LP a jihar Filato yayin da shirim haɗakar jagororin adawa ke kara karfi gabanin zaɓen shugaban kasa na 2027.
Gwamna Caleb Mutfwang na sauya fasalin aikin gwamnati a Filato don inganta jama'a, duk da cewa hare-haren da ake fama da su na barazana ga jihar.
Dakarun rundunar sojin Najeriya ta kwato shanu sama da 1,000 da aka sace a jihar Filato. Sojoji sun yi artabu da 'yan bindigar da suka sace shanun tare da kashe biyu
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun sake kai harin ta'addanci a jihar Plateau. Miyagun sun hallaka mutane takwas a harin da suka kai a cikin dare.
Jihar Plateau
Samu kari