Jihar Plateau
Jigon jam'iyyar APC ya bayyana kadan daga abin da zai iya faruwa a kotun koli game da karar da aka shigar kan matakin da za a dauka a kotun zaben.
Yayin da ake dakon hukuncin Kotun Koli, an yi hasashen wanda ya fi alamun haske a tsakanin Gwamna Abba Kabir na Kano da Caleb na Plateau da Dauda Lawal na Zamfara.
Al'ummar Musulmi a jihar Plateau sun yi martani kan alakarsu da Gwamna Caleb Mutfwang na jihar Plateau inda su ka ce ba ya nuna mu su wariya a jihar.
Kotun daukaka kara ta sake kwace kujerar dan Majalisar jihar Plateau guda daya tilo da ya rage a jami'yyar PDP inda ta bai wa Farfesa Theodore Bala Maiyaki nasara.
An samu asarar mutum bakwai a wani mummunan hari da yan bindiga suka kai a wasu kauyukan jihar Plateau. Yan bindigan sun yi awon gaba da dabbobi masu yawa.
Rahotanni sun bayyana cewa an gano gawar shugaban Fulani, Umar Ibrahim, wanda ya ɓata ranar Laraba da ta gabata a jihar Filato da ke Arewa ta Tsakiya.
Kotun daukaka kara ta sake kwace kujerar dan Majalisar jihar Plateau na jam'iyyar PDP, Nannim Langyi yayin da ta tabbatar da nasarar Nimchak Nansak na APC.
Lauyan kare hakkin dan Adam Enibehe Effiong ya yi magana kan dalilin da ya sanya Gwamna Abba Kabir Yusuf da Caleb Mutfwang suke da hujja a kotun koli.
Kotun Daukaka Kara da ke zamanta a Abuja ta kori ‘yan majalisar wakilai akalla goma sha daya daga jam’iyyar PDP a ranar Juma’a 24 ga watan Nuwamba.
Jihar Plateau
Samu kari