Rikicin PDP
Sanata Jonah Jang yace tun da farko akwai shirin da aka yi tsakanin Iyorchia Ayu da Aminu Waziri Tambuwal domin a hana Nyesom Wike takarar shugabancin kasa.
Shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Sanata Iyorchia Ayu, yayi kira ga Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas da mabiyansa da su dawo a yi kamfen din Atiku tare da su.
Jagoran PDP ya bayyana ainihin silar rikicinsu da Shugaban Jam’iyya. Bode George yace idan da adalci, sai shugaban jam’iyyar PDP ya fito daga bangaren kudu.
Fani-Kayode ya ba Nyesom Wike da mutanensa shawara su bi Bola Tinubu. Tun da an gagara sasantawa da Atiku, Jigon Jam’iyya ya fara zawarcin Wike a tafiyar APC.
Za a ji ana rikici a kan takarar kujerar Sanata tsakanin Jibrin Tatabe da Hon. Mohammed Umara Kumalia. Jibrin Tatabe yana so a karbe takara daga hannun Kumalia/
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya bayyana cewa, ba zai iya tilastawa shugaban PDP Iyioricha Ayu ya ajiye mukaminsa na shugabancin.
Shugaban kwamitin amintattu na jam'iyyar PDP ta ƙasa, Sanata Wabara, yace duk abubuwa sun lalace a PDP amma suna sa ran kawo karshen rikicin nan gaba kaɗan.
Dan takarar shugaban ƙasa a inuwar jam'iyyar PDP ya ƙara samun koma baya bayan tsagin Wike sun tsame kansu, tafiyar siyasarsa da wasu kungiyoyi sun watsi da shi
Duk irin abin da ya je, ya dawo a jam'iyyar hamayya ta PDP, Ayodele Peter Fayose ya sake nanata cewa babu abin da zai sa ya fice daga PDP zuwa jam’iyyar APC ba.
Rikicin PDP
Samu kari