Rikicin PDP
Lamarin sauya sheƙa na ƙara cin kasuwa a siyasar Najeriya, inda a yau muka samu labarin tsohon ɗan takarar gwamna a Yobe, Alhaji Abba Tata, ya fice daga PDP
Rikicin siyasa a jam'iyyar PDP tun bayan kammala zaɓen fidda gwani a dukkan matakai na ƙara ƙamari yayin da a Bayelsa yan sanda suka kama ɗan takarar Sanata.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, yace wajibi a bi tanadin kwansutushin ɗin PDP da dokoki da ƙa'idoji gabanin raba Ayu da kujerarsa .
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana cewa lallai sai shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party, Sanata Iyorchia Ayu, ya yi murabus daga kan kujerarsa.
Duk da rikicin cikin gida na jam'iyyar PDP da ya ki ci balle cinyewa, shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Iyorchia Ayu, ya mika mulki hannun mataimakinsa Damagum.
Shugaban Jam’iyyar PDP, Iyorchia Ayu ya yi bayanin yadda Ifeanyi Okowa ya samu takara a PDP. Daukar Gwamnan na Delta da Atiku ya yi, yana cikin dalilin rikici.
Atiku ya jero ayyukan da zai fara a kwana 100 idan ya zama Shugaban Najeriya. Waziri zai yi kokarin cire tallafin mai, ya rage cin bashi a cikin kwanakin farko.
An Zargi Shugaban Matasa da Fifita Yarbawa a Wajen Taron Jam’iyya. Shugaban matasan APC a Najeriya, Isreal yayi magana a shafukansa, ya karyata wannan zargi.
Duk da halin da babbar jam'iyyar adawa ke ciki na rikicin cikin gida tsakanin Atiku da tsagin gwamna Nyesom Wike na Ribas, Dakta Ayu ya shirya tagiya Turai.
Rikicin PDP
Samu kari