Rikicin PDP
Rana Bata Karya, Gwamnan jihar RIvers ta hau minbarin fara tonon silili kan wasu jiga-jigan jam'iyyar Peoples's Democratic Party PDP a yau Juma'a, 23 ga Satumba
Kotun Kolin Najeriya ta yi watsi da karar da aka shigar kan tilastawa jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party, PDP baiwa dan kudancin Najeriya takarar kuje.
Jam'iyyar adawa People’s Democratic Party PDP ta bayyana cewa ba zata fasa rantsar da kwamitin yakin neman zabenta ba ranar Laraba, 28 ga watan Satumba, 2022.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Udom Emmanuel, yace alaƙarsa da gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, na nan kamar yadda kowa ya sani, yan uwantakarsu ta na nan daram.
A yayin da ake cigaba da rikici tsakanin shugabannin jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, Femi Fani Kayode, tsohon jigon jam'iyyar da yanzu ya koma jam'iyya
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike yace ba inda za shi da tawagarsa, suna nan daram a cikin jam'iyyar PDP amma zasu ci gaba da yaƙi har zuwa karshe ba ja da baya.
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sakkwato, yace shi da takwarorinsa gwamnonin PDP na tattauna wa don lalubo maganin rikicin da ya hana jam'iyya motsi.
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya lashi takobin tona asirin wasu shugabannin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) masu ikirarin su iyayen jam'iyyar ne.
Babbar jam'iyyar hamayya PDP reshen jihar Zamfara tace shirye-shirye sun yi nisa na gudanar da sabon zaben fidda ɗan takarar gwamnan Zamfara a Gobe Jumu'a.
Rikicin PDP
Samu kari