Rikicin PDP
Wata sabuwar rigima ta ɓarke a jam'iyyar PDP reshen jihar Gombe, ta dakatar da mai magana da yawunta Murtala Usman, a bangarensa ya sanar ya yi murabus kawai.
Gwamnan jihar Ribas kuma jagoran tawagar G5, Nyesom Wike, yace a watan Janairu mai kamawa zai bayyana wa kowa wanda zai tallata don ya gaji Buhari a zaben 2023.
A jiyar Abia ta Arewa, ‘Ya ‘yan jam’iyya sun zargi fitaccen Sanata da kitsawa APC zagon-kasa. Ana zargin Sanata Orji Uzor Kalu da goyon bayan 'yan hamayya.
Kamar yadda aka yi da aka yi ambaliya a Jigawa da gobara a Kano, ‘Dan takaran PDP watau Atiku Abubakar ya bada N50m ga wadanda rashin tsaro ya rutsa da su.
Rahotanni sun kawo cewa tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shema da masu yi masa biyayya za su kauracewa gangamin kamfen din Atiku Abubakar da za a yi a yau.
Gwamnan Smauel Ortom na jihar Benuwai yace nan ba da jimawa ba zasu shawo kan matsalolin da suka hana jam'iyyar zaman lafiya domin lashe zabe mai zuwa 2023.
Daga katshe dai abubuwa ba su yi daɗi ba a kokarin jam'iyyar PDP na dinke barakar cikin gida tsakaninta da Gt, tuni dai Atiku Abubakar ya fara daukar matakai.
Rahoto ya zo cewa ‘Yan siyasa da-dama daga jihar Ekiti sun yi watsi da nada su da aka yi a cikin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar PDP.
Wasu miyagun 'yan bindiga da ake kyautata zaton 'yan daban siyasa ne sun harbi Daraktan tattara matasa na kwamitin kamfen Atiku reshen Ribas da daren Laraba.
Rikicin PDP
Samu kari