Rikicin PDP
Gwamnan jihar Ebonyi na jam'iyyar APC, David Umahi, ga bayyana dalilansa da ya sa yake ganin Iyorchia Ayu ya taimakai APC da Bola Tinubu a zaben da aka kammala.
Za a ji Nyesom Wike yana fadawa Dr. Iyorchia Ayu cewa bai ga komai ba a rigimar da aka fara, ya na ganin babu dalilin da Ayu zai cigaba da zama Shugaban PDP.
Yayin da ake ta kace-nace kan batun dakatarda shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, wata babbar kotu mai zama a Makurdi ta taba gardama kan makomar Iyorchia Ayu.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya ce yana goyon bayan matakin da PDP ta ɗauka na dakatar da shugaban jam'iyya na ƙasa, Dr. Iyorchia Ayu, a jihar Benuwai.
Ana kokarin fatattakar Shugaban Jam’iyyar PDP na kasa, Sanata Iyorchia Ayu daga ofishinsa. Abubuwan sun cabe a sakamakon majalisar NWC da ta ladabtar da wasu.
Yayin da ake yaɗa jita-jitar cewa gwamnan Abiya na gab da rasa mukaminsa bayayan majalisa sun fara shirin tunbuke shi, mambobin majalisar sun karyata labarin.
Mulkin jihar Benuwai ya sake dawowa hannun Jam'iyyar APC. Za a ji Gwamna Samuel Ortom zai mika mulki ga Hyacinth Alia, a maimakon ‘dan takaran da ya ci buri.
Ibrahim Shehu Shema wanda bai taba barin Jam’iyyar PDP ba, yana tunanin sauya-sheka. Shema ya soki canza shugabannin PDP na Katsina da dakatar da su da aka yi.
Ayodele Fayose yana cikin ‘Yan siyasar da Jam’iyyar PDP ta dakatar da su. ‘Dan siyasar ya maidawa Uwar jam’iyya martani ta bakin Lere Olayinka a wani jawabi
Rikicin PDP
Samu kari