Rikicin PDP
Jam'iyyar PDP a Jihar Katsina ta bayyana cewa zata tafi kotu bayan hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, ta sanar da sakamakon zabe inda jamiyyar APC ta yi nasara
Chimaroke Nnamani ya zabi ya fice daga babbar jam’iyyar hamayyar kasar nan. Sanatan da ake ta rikici da shi a PDP, ya tsallaka ya koma Jam’iyyar APC bayan zabe
Gwamna Ahmadu Fintiri ya matsawa jami’an INEC lamba da su canza zaben Adamawa.Festus Keyamo yace ana kokarin murde kuri’u ne domin a hana Binani zama Gwamna.
Muhammad Sani Abdullahi da ya yi takarar Sanata a APC zai shigar da karar PDP da INEC a kan zabe, an samu wadannan hujjoji ne daga bayanan da ke shafin INEC.
Jigon jam'iyyar PDP, Dele Omenogor, a karamar hukumar Ukwuani dake Jihar Delta ya sanar da murabus dinsa daga jamiyyar kan zargin rashin tsinanawa garinsu komai
Shugaban jam’iyyar APC na shiyyar Arewa maso yamma, Salihu Lukman yana nan a kan batun na zargin da yake yi wa Iyiola Omisore na jawowa APC faduwa zaben Osun.
Rahoton nan ya tattaro kusoshin PDP da suka bayyana goyon bayansu ga ‘yan takaran wasu jam’iyyun kamar su Gwamna Seyi Makinde, Okezie Ikpeazu, Ifeanyi Ugwuanyi
Ana zargin manyan PDP a Imo, Emeka Ihedioha, Ugochinyere Ikenga da Gerald Irona da kashe-kashe. PDP ta bukaci IC na ‘Yan Sanda ya tsige Kwamishinan 'Yan sanda.
Shugaban PDP ya bude baki, ya fadi dalilin Nyesom Wike na goyon bayan Bola Tinubu. Wike bai goyon bayan mutumin Arewa ya cigaba da rike kujerar Shugaban kasa.
Rikicin PDP
Samu kari