Rikicin PDP
Cif Bode George, jigon jamiyyar PDP a kasa ya sake magana kan alkawarin da ya dauka na yin hijira daga Najeriya muddin Asiwaju Bola Tinubu ya zama shugaban kasa
Babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa PDP ta sake wayar gari cikin sabon rikici bayan umarnin babbar Kotu na dakatar da Ayu daga ayyana kansa a matsayin shugaban PDP.
Gwamnan jihar Ebonyi na jam'iyyar APC, David Umahi, ga bayyana dalilansa da ya sa yake ganin Iyorchia Ayu ya taimakai APC da Bola Tinubu a zaben da aka kammala.
Za a ji Nyesom Wike yana fadawa Dr. Iyorchia Ayu cewa bai ga komai ba a rigimar da aka fara, ya na ganin babu dalilin da Ayu zai cigaba da zama Shugaban PDP.
Yayin da ake ta kace-nace kan batun dakatarda shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, wata babbar kotu mai zama a Makurdi ta taba gardama kan makomar Iyorchia Ayu.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya ce yana goyon bayan matakin da PDP ta ɗauka na dakatar da shugaban jam'iyya na ƙasa, Dr. Iyorchia Ayu, a jihar Benuwai.
Ana kokarin fatattakar Shugaban Jam’iyyar PDP na kasa, Sanata Iyorchia Ayu daga ofishinsa. Abubuwan sun cabe a sakamakon majalisar NWC da ta ladabtar da wasu.
Yayin da ake yaɗa jita-jitar cewa gwamnan Abiya na gab da rasa mukaminsa bayayan majalisa sun fara shirin tunbuke shi, mambobin majalisar sun karyata labarin.
Mulkin jihar Benuwai ya sake dawowa hannun Jam'iyyar APC. Za a ji Gwamna Samuel Ortom zai mika mulki ga Hyacinth Alia, a maimakon ‘dan takaran da ya ci buri.
Rikicin PDP
Samu kari