Rikicin PDP
Wani babban jigo a jam'iyyar PDP reshen jihar JIgawa, Alhaji Aminu Jahun ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar ta PDP tare da bayyana dalilansa na yin hakan.
PDP ta fara ganin haske yayin da fusatattun gwamnoninta suka nuna shirinsu na yin sulhu da Atiku da sauransu amma Dino ya gindayawa Seyi Makinde sharadi 1.
Bayanai sun billo daga ganawar da aka yi tsakanin Atiku Abubakar, wanda ya riki tutar PDP a zaben 2023, Seyi Makinde, magajin Wike da sauran shugabannin PDP.
Tsohon gwamnan jihar Ribas wanda ya sauka ranar Litinin da ta shige, Nyesom Wike, ya ce ko kaɗan bai fara tunanin sauya sheka daga PDP zuwa jam'iyyar APC ba.
Babbar kotu a jihar Benue ta kori dakataccen shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, Iyorchia Ayu, daga jam'iyyar. Kotun ta kore shi ne bisa kasa biyan kuɗin jam'iyya.
Gwamna Seyi Makinde ya bayyana cewa shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, na bukatar goyon bayan kowane ɗan Najeriya a daidai wannan lokaci mai matuƙar wahala.
An dade ana rigima tsakanin Bode George da Bola Tinubu. Amma w wata hira da dattijon ya yi da manema labarai, ya nuna zai iya karbar mukami a gwamnatin APC.
Babbar jam’iyyar adawar Najeriya ta PDP ta rasa dan takararta na kujerar dan majalisar wakilai, manyan shugabanni da kuma dubbam magoya bayanta a jihar Ondo.
Shahararren Gwamna a Arewa ya karyata zargin cin dunduniyar zababben Gwamnan da ya ci zabe. Mai girma Gwamna mai shirin barin-mulki ya tona masu hada rikici.
Rikicin PDP
Samu kari