Rikicin PDP
Bayan dogon musayar yawu da faɗa da juna, ana tsammanin Atiku Abubakar, da gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, za su ƙara haɗuwa a wurin taron gwamnonin PDP.
Wani babban jigon jam'iyyar APC, Chief Tony Okocha, yace zasu yi maraba da gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, idan har ya yanke sauya sheka daga jam'iyyar PDP.
Bikin jana'izar mahaifin gwamna Douye Diri na jihar Bayelsa ya haɗa Atiku Abubakar, Peter Obi, Iyorchiya Ayu da gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo wuri ɗaya.
Babbar kotun Makurɗi, jihar Benuwai ta shirya yanke hukuncin da ƙarar da aka shigar gabanta dmda nufin tsige shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, Ɗakta Iyorcua Ayu.
APC ta kori Sanata Bulus K. Amos wanda tun Yunin 2019 shi ne mai wakiltar Kudancin Gombe a majalisar dattawa a APC, kuma an fatattaki Hon. Yunusa Ahmad Abubakar
Dakarun rundunar yan sanda sun garzaya sun kwace iko da zauren majalisar dokokin jihar Abiya bayan rikicin shugabancin da ya balle har ake kokarin cire kakaki.
Mambobin majalisar dokokin jihar Abia sun yi zama a wani wuri da ba'a sani ba kuma 18 daga cikin 27 sun kaɗa kuri'ar tsige shugaban majalisa, Chinedum Orji.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, da abokinsa gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde sun ziyarci shugaban kasa mai jiran gado, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, a Abuja.
A wata wasika da aka aikawa Shugaban kasa, Salihu Lukman ya sanar da ya yi karar APC a kotu, yana zargin Shugaba da Sakataren jam’iyya na kasa sun bijirewa doka
Rikicin PDP
Samu kari