Rikicin PDP
Gwamnonin PDP sun samu komawa a ƙarar da suka kalubalanci matakin Tinubu na ayyana dokar ta ɓaci a Ribas, gwamnan Delta ya janye daga ƙarara bayan =a koma APC.
Tsohon shugaban PDP na Anambra, Cif Ndubuisi Nwobu, ya caccaki Nyesom Wike kan kasancewa a jam’iyyar APC tare da goyon bayan gwamnatin Bola Tinubu.
Wasu daga cikin manyan abokan tafiyar siyasar Atiku Abubakar sun fara juya masa baya tun kafin zaben 2023, kuma an ci gaba da samun masu barin PDP.
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta ce a shirye take ta karɓi Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom daga PDP bayan ya kwatanta jam’iyyarsu da jirgi mai matsala.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya zargi Dele Momodu da mara wa Atiku Abubakar saboda kudi, tare da zargin cewa tsohon dan takarar ne ya jawo masu matsala.
Kola Ologbondiyan ya ce yawaitar sauya sheƙar 'yan PDP a yanzu zai shafi APC nan gaba, inda ya bayyana wasu alamomi na rugujewar jam'iyya mai mulkin..
Bayan takwaransa na Delta, Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya ce akwai yiwuwar sauya shekarsa daga PDP zuwa jam'iyyar APC na nan tafe kafin 2027 mai zuwa.
Sanata mai wakiltar Benue ta Kudu, Abba Moro, ya dora laifi ga Atiku Abubakar kam rikicin da ya addabi jam'iyyar PDP. Ya ce ya gaza hada kan mambobinta.
Sanata Abba Moro ya ce PDP za ta iya cin zaben 2023 da ba a zabi Ifeanyi Okowa ba a matsayin mataimaki ba, wanda ya gaza kawo jiharsa ballantana yankin da ya fito.
Rikicin PDP
Samu kari