Rikicin PDP
Daga tsohon mataimakin shugaban kasa, Namadi Sambo, har zuwa irin su Shehu Sani, Gwamna Uba Sani ya yi nasarar cika APC da kusoshin 'yan siyasar jihar.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya tabo batun rikicin da ya addabi jam'iyyar PDP. Gwamnan ya bayyana cewa girman kai ya taka rawa wajen haddasa rikicin.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa tsohon mataimakin shugaban kasa, Namadi Sambo ya watsar da jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki a jihar Kaduna.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar PDP ta gamu da cikas a kan babban taron kwamitin zartaswa na kasa saboda INEC ta yi zargin cewa an karya doka.
Mukaddashin shugaban PDP na ƙasa, Ambasada Umar Damagum.ya karyata labarin da kw yawo cewa ya gama shirin sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki.
Ranar Alhamis 12 ga Yunin 2025, magoya bayan dakataccen Gwamna Siminalayi Fubara sun yi fatan Bola Tinubu zai dawo da shi, amma hakan ya fuskanci cikas.
Tsohon ɗan takarar shugaban kasa kuma fitaccen ɗan jarida, Dele Momodu ya ve ba zai taɓa shiga APC ba duk da ba ya jin daɗin abubuwan da ke faruwa a PDP.
Tsohon mai magana da yawun kwamitin kamfen Atiku, Segun Showunmi ya bayyana cewa zai iya barin PDP ya koma APC idan abubuwa suka ci gaba da lalacewa.
Jiga-jigan PDP sun bukaci a bai wa Kudu tikitin shugaban kasa a 2027, tare da tabbatar da Anyanwu a matsayin sakataren jam'iyyar. Sun ce kin yin hakan matsala ne.
Rikicin PDP
Samu kari