Rikicin PDP
Jam'iyyar PDP ta rasa mamba ɗaya tilo da take da shi daga jihar Ondo a Majalisar Wakilan Tarayya, Hon. Olarewaju Akingbaso ya sauya sheka zuwa APC mai mulki.
A labarin nan, za a ji cewa Atiku da Wike sun kauracewa taron NEC na PDP, yayin da jam’iyyar ta fitar da matsaya 10 da suka haɗa da kafa kwamitin rabon mukamai.
Sule Lamido ya ce ba zai sake zuwa taron PDP ba ma damar jam'iyyar ba ta kori Wike da Ortom ba. Lamido ya kuma Wike bala'i ne domin yana cin dunduniyar jam'iyyar.
Mukaddashin shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Umar Damagum, ya bayyana cewa jam'iyyar za ta dauki matakin ladabtarwa kan masu haddasa rikici a cikinta.
Gwamnonin jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya sun zargi gwamnatin tarayya da yin amfani da wasu dabaru don ganin an kawu rabuwar kai a cikin jam'iyyun adawa.
A labarin nan, jam’iyyar PDP ta gudanar da taronta a Abuja, yayin da ta caccaki Ministan Abuj, Nyesom Wike kan rufe sakatariyarta da ke Wadata Plaza.
Tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido ya ce matuƙar PDP ta rushe to Najeriya za ta shiga babbar matsala domin za a samu shugaban kasa ɗan kama karya.
Tsohon gwamnan jihar Benue, Gabriel Suswam, ya nuna yatsa ga gwamnan jihar Bauchi da shugaban rikon kwarya na PDP kan rikicin da ya addabi jam'iyyar.
Jam'iyyar PDP ta garzaya babbar kotun tarayya mai zama Abuja, ta shigar da ƙarar Hon Oluwole Oke saboda ya sauya sheka zuwa APC mai mulkin Najeriya.
Rikicin PDP
Samu kari