Rikicin PDP
Shugaban jam'iyyar na jihar, Shehu Sagagi ya bayyana yadda bayan tarbar bakon, ya bukaci lemo, hakan yasa suka tafi nemo masa, kafin su dawo sun tarar dashi.
Mutane sun ga ta kansu yayin da ‘yan bindiga su ka rika barin wuta a babban birnin jihar Ebonyi. Wasu miyagu ne su ka rika harbe-harbe a hanyar Enugu-Abakaliki.
Takarar gwamnan jihar Kano ya dauki wani sabon salo, Salihu Tanko Yakasai zai nemi gwamna a 2023. Tsohon Mai ba Gwamna Ganduje shawara ya shiga tseren 2023.
Ganin yadda abubuwa su ke tafiya a jam’iyyar PDP, lissafin APC mai mulki na neman canzawa. Akwai yiwuwar APC ta tsaida ‘Dan Arewa kamar yadda PDP ta ke shiri.
A yau aka ji cewa, Bayan Rotimi Amaechi, Chukwuemeka Nwajiuba da Chris Ngige, Ministan harkokin Neja-Delta zai nemi shiga zaben zama shugaban Najeriya a 2023.
'Dan Majalisar Jihar Kano mai wakiltan Kano Municipal, Salisu Gwangwazo, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar PDP ya kuma koma APC. Daily Nigerian ta rahoto cew
Wadanda suka saye fam din shiga takarar shugaban kasa za su bayyana a gaban David Mark da ‘Yan kwamitinsa yau Juma’a, 29 ga watan Afrilu 2022 a garin Abuja.
Cosmas Ndukwe ya hakikance a cewa lokacin Kudu maso gabas ne su shugabanci Najeriya. Ndukwe ya na so ne a fasa zaben tsaida ‘dan takarar shugaban kasa a PDP.
Tawagar yan sanda sun kama dan takarar gwamna karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party a Jihar Rivers, Farah Dagogo a yammacin ranar Alhamis, rahoton The Pu
Rikicin PDP
Samu kari