Jihar Oyo
Ana zargin wasu bata gari da a yanzu ba san ko su wanene ba sun kona daya daga cikin gidajen Sunday Igboho mai rajin kare hakkin 'yan kabilar Yarbawa da ya sha
Wasu 'yan banga da ke ikirarin kare kabilar Yarabawa sun cinna wuta a gidan Sarkin Fulanin Oyo, Alhaji Saliu Abdulkadir a daren ranar Juma'a, SaharaReporters ta
Rigimar wani fitaccen Gwamnan PDP da Mataimakinsa ta kara yin kamari bayan shekaru 2 da lashe zabe. Amma Gwamnan har da Mataimakin na sa sun musanya hakan.
Rundunar 'yan sanda a jihar Oyo sun kame wasu Fulani 47 da ake zargin masu satar mutane ne a wani yankin jihar. Tuni aka wuce da su SCID don ci gaba da bincike.
Rikici ya barke a jihar Oyo bayan da 'yan kungkyar Amotekun suka sheqe wani bafulatani da 'ya'yansa biyu. Kisan gillan ya faru ne jiya asabar a yankin fulanin.
'Yan sanda sun gurfanar da wasu jami'an gwamnati da ake zargi da sace kayan tallafin Korona a jihar Oyo. An gurfanar dasu tare da 'yar kasuwar da ta siya kayan.
Wasu samari sun banka wa wani, wanda ake zargin dan fashi ne, wuta kusa da ofishin jihar dake Agodi, Ibadan, babban birnin jihar Oyo, jaridar The Punch ta ce.
Ya kara da cewa wani babban soja mai mukamin Laftanal da jam'in tsaro na "Civil Defence Corps" na daga cikin waɗanda suka ji rauni a musayar wuta da jami'an
Wasu yan bindiga da ake zatton masu fashi da makami ne sun harbe wani jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Fatai Aborode har lahira a jihar Oyo.
Jihar Oyo
Samu kari