Jihar Oyo
Mata 16 suka samu kujerar Mai taimakawa Gwamna a harkar SDG a Kwara. Mata ke rike da 56.25% na kujerun Kwamishinoni da 50% na mukamain Sakatarorin din-din-din
ibadan, jihar Oyo - Wani marubuci mai fama da jarabawar rashin gani ya bada labarin yadda ya hadu kyakkyawar matarsa da ta aureshi duk da halin da yake ciki.
Jam'iyyar ADC ta kori tsohuwar shugabar majalisar dokokin jihar Oyo, kwmaishina da wasu kusoshin jam'iyya kan mara wa tazarce Seyi Makinde baya ba tare da izini
Wata budurwa da ta bar gida da nufin zuwa wurin shagalin bikin ƙarin shekara amma ta rasa rayuwarta a wani Hoteƙ da ke yankin Ibadan ta arewa maso gabas a Oyo.
Bayanan da muke samu yanzu haka daga jihar Oyo sun nuna cewa ɗaya daga cikin Oyomesi, High Chief Abdul-Rasheed Shehu, ya kwanta dama da safiyar Lahadin nan.
Gwamnan Seyi Makinde na jihar Oyo ya karbi bakuncin dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar a gidan gwamnatin jihar dake Agodi, Ibadan.
Shugaban hukumar tsaron Amotekun, Janar Kunle Togun (mai ritaya) ya sha alwashin amfani da nmomin daji wajen farmakan yan bindiga da ke addaban jihar da yankin.
Matashin da bidiyonsa ya bayyana makon jiya ya samu tallafin rabin milyan daya daga hannun kungiyar tsaffin daliban jam'iar Ladoke Akintola LAUTECH, Ogbomosho.
Wani matashi da ba gano sunansa ba har yanzu ya bayyana a wani bidiyo inda ya tada tarzoma a jami'ar fasahar Ladoke Akintola dake garin Ogbomosho, jihar Oyo.
Jihar Oyo
Samu kari