Jihar Oyo
Yayin da ƙalubalen tsaro a Najeriya ke ƙara ta'azzara, wasu miyagun sun kai hari wani yanki da ke kusa a jami'ar LAUTECH a jihar Oyo ranar Alhamis da daddare.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya maida wasu Malaman Firamare da gwamnatin jihar da ta gabata ta sallama daga aiki ba kan ƙa'ida ba, ya nemi su yi afuwa.
A karo na hudu jihar Oyota sake rashin wani babban sarki Mai martaba da ƙima, Aseyin na masarautar Aseyin, Adekunle Salawudeen, ya koma ga mahalincinsa Lahadi.
Majalisar dokokin jihar Oyo a ranar Litinin, 18 ga watan Yuli, ta amince da nadin Adebayo Lawal a matsayin sabon mataimakin gwamnan jihar bayan tsige Olaniyan.
Majalisar dokokin Oyo ta tsige mataimakin gwamnan jihar, Mista Rauf Olaniyan, daga kan kujerarsa a yau Litinin, 18 ga watan Yuli. Ta zarge shi da rashin da'a.
Allah ya yiwa dan majalisar dokokin jihar Oyo, Ademola Olusegun Popoola, rasuwa a safiyar yau Laraba, 13 ga watan Yuli, bayan ya yi fama da rashin lafiyaa.
Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Ogo-Oluwa/Surulere a majalisar dokokin jihar Oyo, Honarabul Simeon Oyeleke ya fice daga jam’iyyar APC zuwa PDP...
Yayin da jam'iyyar hamayya PDP ke kokarin dinke ɓarakar da ke barazana ga nasararta, wasu dubbannin mambobinta sun sauya sheƙa zuwa jam'iyyar APC a jihar Oyo
Oyo - Kimanin watanni biyu bayan rasuwar Alaafin na Oyo, Oba Lamidi Olayiwola Adeyemi III, daya cikin matansa, Olori Kafayat, ta rasu a ranar Juma'a, Leadership
Jihar Oyo
Samu kari