Jihar Oyo
Wasu rahotanni da suka shigo mana sun nuna cewa wani mambam PDP ya rasa rayuwarsa a gidan iyayensa yayin da wasu tsageru masu adawa suka farmake shi da safiya.
Wani abu mai kama da almara ya faru da wasu matasa uku da suka shiga motar haya ba a tasha ba. An tsinta gawawwakinsu daga bisani kuma babu wasu sassan jikinsu.
Jami'in hulɗa da jama'a na jam'uyyar PDP mai mulki a jihar Oyo, Akeem Olatunji, ya tabbatar da rasuwar jigon siyasa kuma tsohon sakataren jam'iyyar, Olayiwola.
Wata Tankar dakon man Fetur fa yi bindiga yayin da ta kucce wa diraba ta afkawa wasu shaguna a Ibadan, babban birnin jihar Oyo ranar Alhamis, ta tarwatse .
Tawagar Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ta tafka hatsari inda daya daga cikin direbobi mai suna Ramon Mustapha yace ga garin ku. Wasu a cikin jama’a sun jigata.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, yace ba zai yuwu ka tilasta wa ɗan siyasa ya saka Hoton wani a motocin da ya biya aka tsara masa ba domin yakin neman zabe.
Kakakin majalisar dokokin jihar Oyo ya tabbatar da rasuwar shugaban jam'iyyar PDP reshen shiyyar Oyo ta kudu ranar Litinin 5 ga watan Disamba, 2022 yana da 59
Rahotanni sun bayyana cewa mai neman kujerar mamban majalisar wakilan tarayya karkashin inuwar Accord Party a wata mazabar Oyo, Jacob Funmi Ogunmola ya rasu.
Wata matar aure a jihar Oyo mai suna Odunaya ta caka wa mijinta wuka a kirji ya mutu a lokacin da ya kusance ta domin neman hakkinsa na aure a cewar rahoto.
Jihar Oyo
Samu kari