Jihar Oyo
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya maida martani da tsohon ministan makamashi, ya ce Atiku Abubakar da jam'iyar PDP na yakin neman zabe da ayyukan gwamnatinsa.
Limamin masarautar Oyo a jihar Oyo, kudu maso yammacin Najeriya, Sheikh Mashood Ajokidero III ya rigamu hidan gaskiya. An sanar d amutuwarsa ranar Alhamis.
A yau da safe ne kamfanin kayan abinci na Sumal ya fuskanci babbar barazana yayin da dakin ajiyar kayayyakinsa na abinci ya kone kurmus, inji wasu rahotanni.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde bai halarci gangamin yakin neman zaben shugabancin Atiku Abubakar ba wanda ke gudana yau Alhamis, 19 ga watan Janairu a Ibadan.
A wani labari mai daukar hankali, Atiku zai je kamfen daya daga cikin jihohin PDP, amma gwamnan ya nuna ba zai halarci taron gangamin ba saboda wasu dalilai.
Gwamna Seyi Makinde ya yanke shawarar taya Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar yakin neman zabe a garin Ibadan, Babban birnin jihar Oyo.
Sahihan bayanai daga Ibadan, babban birnin jihar Oyo sun nuna cewa yan kasuwa sun tafka asara mai muni yayin da gobara ta cinye shagunansu a Araromi Spare Part.
Alkalin alkalai na jihar Oyo, Munta Abimbola ya saki wata dattijuwa yar shekara 65 da jikanta dan shekara 15 da aka tsare a gidan yari kan satar kaji 2 a Oyo.
Yakin neman zabe ya kankama a dukkanin sassan Najeriya. A jihar Oyo Accord Party ta smau tagomashin karin goyon baya daga mambobin APC, PDP da Labour Party.
Jihar Oyo
Samu kari