Jihar Oyo
Kansiloli a jihar Oyo da ke kudancin Najeriya sun sanar da dakatar da shugaban karamar hukumarsu bisa tuhumarsa da rikon sakainar kashi da ragamar shugabancin.
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo, mamban jam'iyyar PDP ya rushe majalisar zartarwan jiharsa kuma ya sallami duk wani mai rike muƙamin siyasa daga yau Talata.
Gobara ta tashi a fitacciyar kasuwar Agbeni, wacce ke a birnin Ibadan, na jihar Oyo. Gobarar dai ta tashi ne da misalin ƙarfe 4:37 na safiyar ranar Lahadi.
Labarin da ke iso mu ya bayyana cewa, wani gini ya ruguje a wani yankin jihar Oyo inda ya hallaka mutanen da ba a san adadinsu ya zuwa yanzu da ake hada rahoto.
Rahotanni sun nuna yanzu haka gobara ta kama a tashar watsa labarai ta jihar Oyo amma tuni jami'an kashe Gobara suka kai ɗauki don kawo kan lamarin da sauri.
Rahotanni da Ibadan babban birnin Oyo a kudu maso yammacin Najeriya sun tabbatar da cewa tsohon shugaban ƙungiyar kwallon kafa ta 3SC, Baba Lankondoro, ya rasu.
Wata kungiya ta yi bayani filla-filla kan dalilin da ya sanya jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta faɗi zaɓen gwamnan jihar Oyo a hannun jam'iyyar PDP.
Wasu mahara da ake kyautata zargin makiyaya ne sun illata dalibai da malamai a wafa amakarantar Sakandire da ke jihar Oyo da safiyar ranar Alhamis din nan.
Dan takarar gwamnan jihar Oyo a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Teslim Folarin, ya taya wanda ya kayar da shi zabe murnar nasara.
Jihar Oyo
Samu kari