Jihar Oyo
Adebayo Adelabu, ministar wutar lantarki a Najeriya ya sake dawowa jam'iyyar APC a hukumance ranar Jumu'a, ya ce abinda mutane suke tunani ba haka yake ba.
Jam’iyyar PDP a jihar Oyo tana shirin kara samun gagarumin karfi yayin da Shina Peller, tsohon dan majalisar wakilai kuma tsohon jigon APC ke shirin komawa cikinta.
Babban limamin masallacin Tede da ke karamar hukumar Atisbo a jihar Oyo, Alhaji Tijani Ahmad Adedigba ya riga mu gidan gaskiya bayan fama da jinya.
Kotun Daukaka Kara ta umarci Gwamna Seyi Makinde biyan basukan ciyamomin APC naira biliyan 3.4 bayan ya kore daga darewa kujerar mulki a farkon watan Mayu.
Allah ya karbi rayuwar dan marigayi Alaafin na Oyo, Prince Abdulfatai Adeyemi bayan fama da jinya na tsawon lokaci a yau Juma'a 8 ga watan Disamba.
Ministan wutar lantarki a gwamnatin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sanar da ranar gagarumin taron sauya shekarsa daga AA zuwa APC a jihar Oyo.
'Yan Arewa mazauna Kudancin Najeriya sun fito zanga-zanga kan hukuncin shari'ar zaben jihar Kano inda su ka bukaci a yi adalci cikin hukuncin da za a yanke.
Abun bakin ciki ya afkawa al’ummar karamar hukumar Oriire ta jihar Oyo yayin da wasu sarakunan gargajiya uku suka mutu a hanyarsu ta zuwa wani aiki a daren Juma’a.
Wani mummunan hatsarin mota ya ritsa da wasu motoci biyu a jihar Oyo. Matafiya da dama sun samu raunukan kuna a hatsarin da ya auku cikin tsakar dare.
Jihar Oyo
Samu kari