Jihar Oyo
Tsohon babban hafsan sojin ƙasa, Tukur Buratai ya bayyana waɗanda suka haifar da matsalar rashin tsaro a Najeriya, inda ya ɗora laifin kan ƴan siyasa.
Rahotanni sun bayyana cewa wani jirgin sama ya gamu da matsala a filin sauka da tashin jiragen sama da ke Ibadan, babban birrnin jihar Oyo ranar Jumu'a daddare.
Babban Sarkin Hausawa na kasar Ibadan, Alhaji Ali Zungeru ya dakatar da Sarkin Sasa Haruna Maiyasin bisa samunsa da laifin nuna rashin ladabi ga Olubadan na Ibadan.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya karɓi baƙuncin takwarorinsa na PDP kan batun tsige gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, mai takun saƙa da Wike.
Al'ummar Musulmai a jihar Oyo sun kafa kwamitin ladabtar da duk wani malamin addinin Muslunci da aka samu sa laifin kawo bidi'a a jihar, zai kula da lamuran malaman.
Sarkin Ogbomosho wanda ake kira da Soun na Ogbomosho, Oba Ghandi Afolabi Olaoye, zai ɗaukaka ƙara kan hukuncin da kotu ta yanke na tsige shi daga sarauta.
Makonni bayan naɗa sabon Soun na masarautar Ogbomoso a jihar Oyo, Oba Ghandi Olaoye, babbar Kotun jiha ta tuge shi daga kan karagar mulki ranar Laraba.
Mai fafutukar kafa kasar Yarbawa, Sunday Igboho ya gargadi Sheikh Gumi kan kalamansa na nade-nade a wannan gwamnati inda ya ce malamin a yanzu ba shi da ta cewa.
Gwamna Seyi Makinde na Oyo da takwarorinsa na jihohin Legas, Ekiti da Ogun sun ziyarci gwamnan Ondo, Rotimi Akeredolu a gidansa da ke Ibadan ranar Talata.
Jihar Oyo
Samu kari