Jihar Oyo
Babbar kotun jihar Oyo ta yi hukunci a karar dalibai mata na makarantar International School ta jami'ar Ibadan suka shigar kan 'yancin sanya hijabi.
Iyayen yara a jihar Oyo za su shiga wani hali bayan shugaban makarantar da yaransu ke zuwa ya cika wandonsa da iska da kudin jarrabawar kammala sakandare.
Tsohon ministan kwadago kuma tsohon shugaban bankin First, Prince Ajibola Afonja, ya riga mu gida. gasƙiya sakamakon hatsarin da ya rutsa da shi a jihar Oyo.
Gwamna Seyi Makinde ya amince da ɗaukar malaman makaranta 7,000 da ma'aikata 100 a makarantun naƙasassu domin ingantar harkar neman ilimi a jihar Oyo.
Ministan wutar lantarki, Bayo Adelabu, a ranar Lahadi, ya bayyana cewa sama da gidaje 10,000 ne suka ci gajiyar tallafin abinci na gwamnatin tarayya a jihar Oyo.
Wani kamfani a jihar Oyo ya gurfanar da ma'aikatansa guda biyu, Ebenezer Olusesi da Ibrahim Adeniyi kan zargin satar biredi guda biyu da kudinsu ya kai N2,600.
Jam'iyyar PDP ta lashe dukkan kujerun ciyamomi 33 a zaben kananan hukumomin jihar Oyo da aka gudanar a ranar Asabar, 27 ga watan Afrilu, sai dai APC ta yi martani.
Gwamnatin jihar Oyo ta sanar da sanya dokar hana zirga-zirgar ababen hawa ranar Asabar, 27 ga watan Afrilu, ranar da aka shirya zaɓen kananan hukumomi.
Kasuwar kayan abinci ta duniya dake jihar Oyo ta yi gargadin daukar matakin ba sani ba sabo kan duk dan kasuwar da aka kama yana boye abinci domin daga farashi
Jihar Oyo
Samu kari