Jihar Oyo
Osi Balogun na Ibadanland, Oba Gbadamosi Adebimpe ne ya gabatar da sunan Oba Olakulehin a matsayin wanda ya dace ya zama sabon Sarkin kasar Ibadan.
Dan majalisar tarayya na APC da ke wakiltar mazabar Egbeda/Ona Ara a jihar Oyo, Hon. Amin Alabi, ya raba wa 'yan mazabarsa janareta, injinan markade da kayan abinci.
Wani mataimakin kwamishinan 'yan sanda, Gbolahan Oyedemi ya halaka kansa a cikin gidansa da ke garin Ogbomoso, jihar Oyo. An tsinci gawarsa rataye a gidan.
Allah ya yi wa fitaccen sarkin nan na kasar Ibadan a jihar Oyo, wanda ake kira da Olubadan na Ibadanlanda rasuwa, ya rasu ne yana da shekaru 82 a duniya.
Gwamnatin jihar Oyo ta tabbatar da fara aikin rusau a wasu kauyuka da ke kusa da titin Circular, wani shugaban yanki ya yi ikirarin an rushe gidaje kusan 500.
Wata kotun majistare mai zamanta a Iyaganku, jihar Oyo ta garkame wani likitan bogi da aka gurfanar a gabanta bisa zargin ya kashe majinyaci ta hanyar yi masa allura
Yayin da ake fama da tsadar kaya a Najeriya, Oba na Iwoland, Abdulrosheed Akanbi ya bukaci Shugaba Tinubu ya samar da hukumar kayyade farashin kaya.
Hukumar Kwastam a Najeriya ta sanar da cewa za ta sake raba kayan abinci musamman shinkafa a karo na biyu bayan rabon na farko a jihar Legas a makon da ya wuce.
Fasto Henry Ojo ya roki 'yan Najeriya su kara hakuri da halin da ake ciki inda ya ce idan har za a tsallake mulkin Buhari na farko to wannan mai sauki ne.
Jihar Oyo
Samu kari