Cikakken Sakamako: PDP Ta Lashe Zaben Dukan Kananan Hukumomi 33 a Jihar Oyo

Cikakken Sakamako: PDP Ta Lashe Zaben Dukan Kananan Hukumomi 33 a Jihar Oyo

  • Jam'iyya mai mulki ta PDP a jihar Oyo ta lashe dukkan kujerun shugabannin kananan hukumomi 33 na jihar
  • Hukumar zabe ta jihar Oyo (OYSIEC) ce ta sanar da sakamakon zaben ciyamomin jihar da aka gudanar a ranar 27 ga watan Afrilu
  • Sai dai jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar ta ce zaben ciyamomi da aka yi a na cike da kurakurai

Legit.ng Hausa ta bude tasha a manhajar Whatsapp. Kasance tare da mu don samun rahotanni da dumi-dumi!

Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al'amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a aikin jarida

Jihar Oyo - Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Oyo (OYSIEC) ta bayyana sakamakon zaben kananan hukumomi da aka gudanar a ranar Asabar 27 ga watan Afrilu.

Jam'iyyar PDP ta lashe dukan zaben kananan hukumomin jihar Oyo
Jam'iyyar PDP ta ci zaben kujeru 33 na jihar Oyo, APC ta nemi a soke zaben. Hoto: @seyiamakinde
Asali: Twitter

Jam’iyyar PDP mai mulki a jihar ta lashe dukkan kujerun ciyamomi na kananan hukumomi 33 na jihar, kamar yadda jaridar The Nation ta ruwaito.

Kara karanta wannan

Yana cikin rikici da Wike, Gwamna Fubara ya sha sabon alwashi

Jam'iyyar APC ta nemi a soke zaben

Shugaban hukumar OYSIEC, Aare Isiaka Olagunju (SAN), kwamishinan ‘yan sandan jihar, Adebola Hamzat da sauran jami’an tsaro sun yaba da yadda aka gudanar da zaben.

LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng

Sai dai jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar ta ce zaben ciyamomi da aka yi a jihar na cike da kurakurai wanda zai iya janyo rikicin siyasa idan ba a canja shi ba.

Shafin Business Day ya ruwaito APC a cikin wata sanarwa daga sakataren watsa labaranta na jihar, Olawale Sadare, ta nemi hukumar OYSIEC ta soke zaben tare da gudanar da wani.

Cikakken sakamakon zaben

1. Karamar hukumar Irepo

PDP: 17,497

APC: 2,638

2. Karamar hukumar Orelope

PDP: 24, 569

APC: 5,519

3 Karamar hukumar Surulere

PDP: 19,493

APC: 1,619

4. Karamar hukumar Kajola

PDP: 11, 232

APC: 9,373

Kara karanta wannan

Tsohuwar 'yar Majalisar Tarayya ta yi nasara yayin da aka sanar da sakamakon zabe a Gombe

SDP: 1,28

5. Karamar hukumar Ogo-Oluwa

PDP: 9011

APC: 854

LP: 12

6. Karamar hukumar Olorunsogo

PDP: 8,501

APC: 3002

NNPP: 175

7. Karamar hukumar Ido

PDP: 20059

APC: 3059

LP: 498

8. Karamar hukumar Ibarapa ta Gabas

PDP: 13,896

APC: 1,606

SDP: 08

9. Karamar hukumar Iseyin

PDP:69,896

APC: 8,241

NNPP: 581

10. Karamar hukumar Saki East

PDP: 9,732

APC: 1,571

ADC:36

11. Karamar hukumar Saki ta Yamma

PDP: 19,621

APC: 4,920

ADC: 1,846

12. Karamar hukumar Ogbomoso ta Gabas

PDP: 20,102

APC: 3,471

ADC:06

13. Karamar hukumar Ibadan ta Arewa maso Yamma

PDP: 21,810

APC: 3,848

ADC: 22

14. Karamar hukumar Ogbomoso ta Arewa

PDP: 13,681

APC: 4,691

ADC: 11

15. Karamar hukumar Akinyele

PDP: 66,325

APC: 3,477

ADC: 147

16. Karamar hukumar Ibarapa ta tsakiya

PDP: 14,124

APC: 3,500

ADC: 14

17. Karamar hukumar Ibadan ta Kudu maso Gabas

PDP: 23,220

APC: 4,265

ADC: 27

18. Karamar hukumar Atiba

Kara karanta wannan

Yawan mutuwa: An fara zargin abin da ya haddasa mutuwa barkatai a Kano

PDP: 19,259

APC: 5,086

ADC: 06

19. Karamar hukumar Itesiwaju

PDP: 7,303

APC: 3,795

20. Karamar hukumar Atisbo

PDP: 25,336

APC: 6,567

ADC: 139

21. Karamar hukumar Egbeda

PDP: 24,573

APC: 5,637

ADC: 30

22. Karamar hukumar Iwajowa

PDP: 5,610

APC: 2,969

ADC: 150

23. Karamar hukumar Afijio

PDP: 18,662

APC: 198

24. Karamar hukumar Oyo ta Yamma

PDP: 12,974

APC: 3,712

ADC: 90

25. Karamar hukumar Orire

PDP: 15,301

APC: 5,579

ADC: 12

26. Karamar hukumar Lagelu

PDP: 65,786

APC: 4,172

ADC: 150

27. Karamar hukumar Oluyole

PDP: 17,063

APC: 3,536

ADC: 55

28. Karamar hukumar Ibarapa ta Arewa

PDP: 17,307

APC: 6,963

29. Karamar hukumar Oyo ta Gabas

PDP: 27,567

APC: 3,051

ADC: 16

30. Karamar hukumar Ona-Ara

PDP: 13,093

APC: 4,187

ADC: 15

31. Karamar hukumar Ibadan ta Arewa

PDP: 73,240

APC: 5,548

ADC: 0

32. Karamar hukumar Ibadan ta Kudu maso Yamma

PDP: 25,702

APC: 5,978

Kara karanta wannan

Zaben ciyamomi: Gwamnan APC ya rushe shugabannin kananan hukumomi 17

33. Karamar hukumar Ibadan ta Arewa maso Gabas

PDP: 17,920

APC: 7,958

ADC: 0

Imo: PDP ta tsayar da dan takara

A wani labarin kuma, jam'iyyar PDP ta tsayar da tsohon gwamna Ajayi Agboola a matsayin dan takarar gwamnanta a zaben jihar Imo da za a yi a watan Nuwamba.

Wannan na zuwa ne bayan da daliget 264 suka kada masa kuri'a a zaben fidda gwami da jam'iyyar ta gudanar a ranar 25 ga watan Afrilu.

Asali: Legit.ng

Online view pixel